Babban Burina Nayi Aure – Inji Momee Gombe Jarumar Kannywood.
Fitacciyar Kannywood Mai TASHE, Ta Bayyana Bata Da Wani Buri Wanda Ya Wuce Tayi Aure. Inda Ta Bayyana Hakan A Hirar SU Da BBC Hausa, Inda Tace Bata Da Wani Buri Da Ya Wuce Yin Aure.
Jarumar Tayi Bayanai Da Yawa Wanda Suka Shafi Rayuwarta, Wanda Kuma Masoyanta Zasu So Suji.
Kalli Hirar A Kasa: