HAUSA NEWS

RAHOTO: Kungiyar Izalah Ta Horas da Matasa sana’o’in dogaro da kai a Jihar Bauchi

RAHOTO: Kungiyar Izalah Ta Horas da Matasa sana’o’in dogaro da kai a Jihar Bauchi
RAHOTO: Kungiyar Izalah Ta Horas da Matasa sana’o’in dogaro da kai a Jihar Bauchi

Kungiyar Izalah Tayi Abun Koyi Tabbas, Inda Ta Horas Da Matasa Sana’O’in Dogaro Da Kai A Cikin Jihar Bauchi.

Kungiyar Jama’atu Izalatul Bid’a wa’Ikamatus Sunnah karkashin Jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta horas da matasan yankin Arewa maso gabas sana’o’i domin du dogara da kansu. Taron bada horon ya guda ne a jihar Bauchi inda ala koyawa matasan yadda ake hada sabulu da manshafawa da man wanke gashi da sauran kayayyakin kamshi da na girki.

Izalah Jibwis Ta Bawa Matasa Sana'a Da Kudi
Source: Hausaloaded & Daily Nigerian

Shugaban kungiyar Sheikh Bala Lau ya bayyana cewar burinsa ne yaga matasa suna samun dogaro da kansu domin rufawa kansu asiri. Ya kuma kara da cewar kungiyar zata cigaba da koyawa mutane sana’o’i daban daban a dukkan sauran Sassan Najeriya domin tallafawa inganta rayuwar matasa.

Sanata Yahaya Gumau shi ne ya wakilci shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan a wajen wannan biki ma yaye matasan da suka koyi sana’o’i. Ya jinjinawa kungiyar akan wannan yunkuri nata na ganin ta bunkasa rayuwar matasa ta hanyar nuna musu yadda zasu dogara ga kawukansu. Via

SHIN WANNAN ABUN YA ISA ABUN KOYI KUWA DA KUNGIYAR IZALAH (JIBWIS) ?

BAYYANA RA’AYOYINKU TA COMMENT A KASA.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button