Sabuwar Wakar Hamisu Breaker – So Dadi 2024 Mp3 Download. Duk Wakokin Hamisu Breaker Dorayi Suna Dauke Da Darasin Soyayya Wadda Masoya Ke Kauna, A Cikin Wakar ‘So Dadi‘ Hamisu Na Gaya Muku Dadin Soyayya Wadda Wasu Suka Sani, Wasu Kuma Har Yanzu Basu San Dadin Soyayya Ba. A Saurara Lafiya.