HAUSA NEWS

A Miliyan Hamsin (50Millions) Da’a Bawa Mutum Goma, Da Kuma a Gina Masallaci Da Ita – Wanne Ne Yafi ? Inji Naziru Sarkin Waka

A Miliyan Hamsin (50Millions) Da'a Bawa Mutum Goma, Da Kuma a Gina Masallaci Da Ita - Wanne Ne Yafi ? Inji Naziru Sarkin Waka

A Miliyan Hamsin (50Millions) Da’a Bawa Mutum Goma, Da Kuma a Gina Masallaci Da Ita – Wanne Ne Yafi ? Inji Naziru Sarkin Waka.

Fitaccen Mawakin Hausa Naziru M Ahmad, Yazo Da Tambaya Mai Matukar Wahala Wajen Amsawa. Kuma Ya Sanyata A Matsayin Neman Shawara.

Tabbas Idan Akai Duba Da Duk Abinda Ake Sonyi, Abubuwa Biyu NE Masu Matukar Amfani.

Kafin Muce Komai, Muna Neman Shawarar Ku a Comment.

Allah Yasa Mu Dace.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button