News

Abubakar Bashir Maishadda Ya Shirya FIM Akan Matsalolin Dake Damun Jahar KANO

Abubakar Bashir Maishadda Ya Shirya FIM Akan Matsalolin Dake Damun Jahar KANO

Babban Mai Shirya Fina-finai a Masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Maishadda Ya Shirya FIM Akan Matsalolin Dake Damun Jahar KANO.

Wannan FIM Mai Suna “Wata Rana A Kano” Zai Kafa Tarihi, Kamar Yadda Akasan AB Maishadda Da Kwarewa Wajen Tsara Fim, Hakan Har Yaja Masa Karramawa a Africa Gaba Daya ( Kannywood Represent Hausa at AMVCA 2023 Lagos and Awarded).

Babban Producer Din Ya Bayyana a Page Dinsa Na Instagram Inda Yake Bayani Cewa:

IMG 20230525 210628

Me Kuke Tunani Akan Wannan FIM Din ?

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button