Connect with us

HAUSA NEWS

Adam A Zango Yayi Waka Tareda Hamisu Breaker Mai Suna ( My Diana Remix )

Published

on

Adam A Zango Yayi Waka Tareda Hamisu Breaker Mai Suna ( My Diana Remix )

Adam A Zango Yayi Waka Tareda Hamisu Breaker Mai Suna ( My Diana Remix )

Manyan Mawakan Hausa Na Kannywood, Adam A Zango Yayi Waka Tareda Hamisu Breaker Mai Suna ( My Diana Remix ).

Jarumi Adam A Zango Ya Saki Asalin Wakar DIANA A Watan Da Ya Gabata, Inda Ta Kasance Cikin Wakoki Wanda Ake So Kuma Ake Yayi Musamman a Tik-Tok Arewa.

Kwana Biyu Da Dawowar Tsohon Shafinsa Na Instagram, Wanda Ya Rasashi A Shekarar Data Wuce.

Mawaki Adamu Ya Sannar Da Wakar Tasu Tareda Mawaki Mai TASHE Hamisu Breaker. Inda Ya Saka Bidiyo Dinsu A Studio.

https://www.instagram.com/tv/CbOPahdMIwq/?utm_medium=copy_link

Amma A Bisa Alamu, Adam A Zango Na Kokarin Sarkin Kundin Wakoki (ALBUM). Kuma Akwai Alamu Wannan Wakar Tana Ciki.

Shin Kunji Kunji Dadin Kasancewar Adam A Zango Da Hamisu Breaker a Waka Daya ?

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

Click to comment

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

HAUSA NEWS

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Published

on

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun, Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano ).

Dan Takarar Sanata A Kano Ta Tsakiya Karkashin Jam’iyyar APC, Abdussalam Abdulkarim Zaura Wanda Akafi Sani Da AA Zaura. Yan Uwa Da Abokan Arziki An Tashi Cikin Tashin Hankali A Cikin Garin Zaura, Inda Akayi Garkuwa Da Mahaifiyarsa A Yau Da Asuba.

Shugaban Yakin Zaben SA Na Kafar Sada Zumunta, Ya Bayyana Haka a Manhajar sadarwa Ta Instagram.

Ana Bukatar Addu’o’inku, Allah Ya Bayyana HAJIYA. Ameen

Continue Reading

Trending Now

DMCA.com Protection Status