News

Allah Yayiwa Malam Dr. Sheikh Ahmad Bamba Rasuwa Yau Juma’a

Allah Yayiwa Malam Dr. Sheikh Ahmad Bamba Rasuwa Yau Juma'a

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’Un Allah Yayiwa Malam Dr. Sheikh Ahmad Bamba Rasuwa Yau Juma’a 7 January 2022.

Ahmad Bamba Yana Daya Daga Cikin Manyan Malamai A Africa, Allah Ya Karbi Rayuwarsa Yau Bayan Yar Gajeriyar Rashin Lafiya. Malamin Ya Rasu Ne A Asibitin Koyarwa Na Aminu Kano.

Malam Ahmad Bamba Ya Dade Yana Bada Gudun Mawa Wajen Koyar Da Daliban Duniya Musulmai, Malami Ne Me Balaga Wajen Iya Bayani.

Muna Rokon Ubangiji Allah Yayi Masa Rahama.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button