Connect with us

HAUSA NEWS

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Published

on

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano )

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun, Anyi Garkuwa Da Mahaifiyar AA. Zaura ( Dan Takarar Sanata A Kano ).

Dan Takarar Sanata A Kano Ta Tsakiya Karkashin Jam’iyyar APC, Abdussalam Abdulkarim Zaura Wanda Akafi Sani Da AA Zaura. Yan Uwa Da Abokan Arziki An Tashi Cikin Tashin Hankali A Cikin Garin Zaura, Inda Akayi Garkuwa Da Mahaifiyarsa A Yau Da Asuba.

Shugaban Yakin Zaben SA Na Kafar Sada Zumunta, Ya Bayyana Haka a Manhajar sadarwa Ta Instagram.

Ana Bukatar Addu’o’inku, Allah Ya Bayyana HAJIYA. Ameen

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

Click to comment

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

HAUSA NEWS

Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO – Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO

Published

on

Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO - Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO

Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO - Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO

Inason MOOFY, Ita Kuma Tanason KWANKWASO – Yau Ko Bacci Banyi Ba Inji Comedian A KHADOO.

Duk Da Ya Kasance Me Wasan Barkwanci (Comedian), Da Alamu Wannan Maganar Iya Gaskiyarsa Yake.

Kwanakin Baya Ne Dai Mawakiyar Hausa, Kuma Sananniyar Mai Fassarar Hausa India a ALGAITA DUB STUDIO, Ta Bayyana Burinta Na Auren KWANKWASO. Inda Take So Ta Zama First Lady Ta Nigeria a 2023.

Shi Kuma A Khadoo Ya Tsunduma Cikin Tsananin Kaunarta, Inda Ya Bayya Cewa Sonta Baya Barinsa Yin Bacci.

Kullum Cikin Yabonta Yake.

Wannan Matashin Comedian Yayi Posting Ne A Shafinsa Na Facebook. Inda Ya Bayyana Kudirin SA.

Yau Kuma Ya Sake Sabon Post, Inda Ya Bayyana Son MOOFY Na DaB Da Hallakashi.

Shin Mene Ra’ayinku Akan Wannan Sha’ani Na Son Maso Wani ?

Advertisement
.
Continue Reading

Trending Now

DMCA.com Protection Status