HAUSA NEWS

Babban Burina Nayi Aure – Inji Momee Gombe (Kalli BIDIYO)

Babban Burina Nayi Aure - Inji Momee Gombe (Kalli BIDIYO)

Babban Burina Nayi Aure – Inji Momee Gombe Jarumar Kannywood.

Fitacciyar Kannywood Mai TASHE, Ta Bayyana Bata Da Wani Buri Wanda Ya Wuce Tayi Aure. Inda Ta Bayyana Hakan A Hirar SU Da BBC Hausa, Inda Tace Bata Da Wani Buri Da Ya Wuce Yin Aure.

Jarumar Tayi Bayanai Da Yawa Wanda Suka Shafi Rayuwarta, Wanda Kuma Masoyanta Zasu So Suji.

Kalli Hirar A Kasa:

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button