Hausa Rapper, Bash Neh Pha Yayi Alkawarin Tallafawa Wani Yaro Daga Adamawa “BAFU”. Mawakin Gambarar Zamani Ta Hausa “Hausa Hip Hop”, Wato Bash Neh Pha Ya Furta Qudirinsa Na Taimakawa Wani Yaro Mai Tasawa A Waka Wanda Yake Daga Garin Adamawa.
Bash Neh Pha Ya Bayyana Cewa, Taimako Abunyi Ne, Tunda Muna Nemon Temako A Koda Yaushe Agun Allah.
Abun Mamaki Shine, Yaron Yana Koyon Salon Wakar Bash Neh Pha. Kuma Yana Kokari Sosai.
Kalli Videos Din BAFU a Kasa.