HAUSA NEWS
-
Kotu Tayi umarni a zare ₦300,000 daga asusun kakakin ƴan sandan Kano – SP ABDULLAHI Haruna Kiyawa
Babbar Kotu Tayi umarni a zare ₦300,000 daga asusun kakakin ƴan sandan Kano – SP ABDULLAHI Haruna Kiyawa. Kotun tarayya…
Read More » -
Allah Ya Isa Ban Yafe Wa ACCESS BANK Ba – Inji Jaruma Rahama Sadau
Babbar Jaruma Kannywood Rahama Sadau Tayiwa Access Bank Allah Ya Isa. Babbar Jarumar Ta Wallafa a Shafinta Na Manhajar Twitter,…
Read More » -
Jerin Limaman da za su jagoranci sallar Tarawih da Tahajjud a Masallacin Harami Makkah
Wannan Sune Jerin Limaman da za su jagoranci sallar Tarawih da Tahajjud a Masallacin Harami Makkah. Watan Ramadan Kareem, Watane…
Read More » -
TOFAA!!! Wata Bazawara a KANO ta fasa AURE saboda an Kawo mata kayan lefe a Cikin LEDA
KUNGA LAIFINTA ?… Wata Bazawara a KANO ta fasa AURE saboda an Kawo mata kayan lefe a Cikin LEDA. Wata…
Read More » -
Hamisu Breaker Zai Fito A Cikin Sabon Kannywood Film Mai Suna “LULU DA ANDALU”
Shahararren Mawaki Hamisu Breaker Zai Fito A Cikin Sabon Kannywood Film Mai Suna “LULU DA ANDALU”. Wannan Tabbas Babban Shiri…
Read More » -
TABBAS Hafsat Idrees Tayi Aure Cikin Sirri
TABBAS Jarumar Kannywood Hafsat Idrees Tayi Aure Cikin Sirri. Jaruma masana’antar kannywood Hafsat Idris wanda anka fi sani da Hafsat…
Read More » -
KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda
Lallai KANNYWOOD Akwai Biki: Aisha Tsamiya Zata Auri Babban Producer Abubakar Bashir Mai Shadda. Mun Sami Rade-Radin Cewa a Wannan…
Read More » -
Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din “NADEEYA” Ya Hada (Bidiyo)
Abun A Yaba, Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din “NADEEYA” Ya Hada, Don a Tallafawa…
Read More » -
Taron Kaddamar Da LIPTON EXTRA STRONG Tare Da Liyafar Shayi
Gagarumin Taron Kaddamar Da LIPTON EXTRA STRONG Tare Da Liyafar Shayi. An gudanar da taron kaddamar da Lipton Extra Strong…
Read More » -
Makon Farko Fim din LAMBA ya hada Kudi Naira Milyan Biyu Da Dubu Dari Biyar Da Hamsim Da Tara (₦2,559,000)
Makon Farko Fim din LAMBA ya hada Kudi Naira Milyan Biyu Da Dubu Dari Biyar Da Hamsim Da Tara (₦2,559,000).…
Read More »