Wannan Comedy Me Dunbin Ma’ana Tareda nishadi Yazo muku ne daga Wajen wasu matasa Wanda daya Na cikin tsaka mai wuya Dayan yazo masa da mafita. Nura Khalil foundation- wata Gidauniya CE ta tallafawa Marasa karfi, Talakawa tareda yan Gudun hijira.
Allah Yayi mana jagora a lamuran Mu, Allah ya taimaki Masu Taimako.