HAUSA NEWS

Da Dumi-Duminsa: Babban Mawakin Jamhuriyar Nijar “Barakina” Zaiyi Taro a Nigeria Tareda Mayyan Mawakan Arewa

Da Dumi-Duminsa: Babban Mawakin Jamhuriyar Nijar "Barakina" Zaiyi Taro a Nigeria Tareda Mayyan Mawakan Arewa
Da Dumi-Duminsa: Babban Mawakin Jamhuriyar Nijar “Barakina” Zaiyi Taro a Nigeria Tareda Mayyan Mawakan Arewa

Babban Mawakin Kasar Niger “Barakina, Zaiyi Manyan Taro a Nigeria Tareda Manyan Mawakan Arewa.

Barakina Zai Zagaya Manyan Jahohin Arewa, Tareda Manyan Mawaka Irinsu DJ AB, ClassiQ, Boc Madaki, Nexcezz BeatZz, Deezell Da Sauransu.

Barakina Ya Kasance Babban maWaki a Africa, Wanda Ya Kasance Yana Bada Wakoki Masu Ma’ana.

Barakina Niger

Yana Waka Da Yaren Hausa Da Kuma French, Wakokinsa Suna Jan Hankalin Mutane Da Yawa.

Zuwansa Nigeria Zai Kara Alaka Tsakanin Kasar Niger Da Nigeria, Wanda Tarihi Ya Bayyana Nigeria Da Niger Yan Uwan Humane.

Shin Kun Shirya Zuwan Barakina Nigeria ?

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button