HAUSA NEWS

Da Dumi-Duminsa: Bash Neh Pha Yayiwa Masoyansa Alkawarin Sababbin Wakoki Masu Zafi

Da Dumi-Duminsa: Bash Neh Pha Yayiwa Masoyansa Alkawarin Sababbin Wakoki Masu Zafi
Da Dumi-Duminsa: Bash Neh Pha Yayiwa Masoyansa Alkawarin Sababbin Wakoki Masu Zafi

Matashin Mawakin Gambarar Zamani Ta Hausa (Hip Hop), Yayiwa Dunbin Masoyansa Alkawarin Sababbin Wakoki. Inda Ya Nemi Addu’o’insu Don Neman Sa’a.

Ya Bayyana Hakan Ne Ta Kafar Sadarwa Ta Instagram:

https://www.instagram.com/p/CVD63ePo-LG/?utm_medium=copy_link

Hakika Wannan Labari Ne Mafi Dadin Ji Ga Masoyan Wakoki Masu Dadi Da Ma’ana. Bash Neh Pha Yana Daya Daga Cikin Maso Bawa Mutanen Duniya Wakoki Masu Dadi Da Ma’ana.

Kasan Cewarsa Matashi Mai Tasowa, Yana Bawa Mutane Da Yawa Mamaki Yadda Kake Kokari.

https://www.instagram.com/p/CVBJvbvIKYd/?utm_medium=copy_link

Wakarsa Wadda Ya Saka Ranar Murnar Yancin Kasa (Nigeria), Ta Kasance Cikin Wakokin da Suka Zaga Lungu Da SaQo.

Wane Kalar Wakoki Kuke Zaton Zai Sako Muku ? Bayyana Ra’ayinka Ta Koment a Kasa.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button