HAUSA NEWS

DA DUMI-DUMINSA: Mansurah Isah Ta Ragargaje Mulkin APC Da Shugabanni Kan Matsin Rayuwa Da Ake Ciki (Kalli Bidiyo)

DA DUMI-DUMINSA: Mansurah Isah Ta Ragargaje Mulkin APC Da Shugabanni Kan Matsin Rayuwa Da Ake Ciki (Kalli Bidiyo)
DA DUMI-DUMINSA: Mansurah Isah Ta Ragargaje Mulkin APC Da Shugabanni Kan Matsin Rayuwa Da Ake Ciki (Kalli Bidiyo)

Tauraruwar Masana’antar Kannywood Mansurah Isah, Ta Ragargaji Mulkin APC Da Shugabanni Tareda Nuni Ga Tsadar Rayuwa.

Mansurah Isah Ta Kasance Matar Sani Musa Danja, Kuma Mai Bada Umarni a Cikin Shirin FANAN HAUSA MOVIE.

Tsohon Jarumar masana’anar kannywood, kuma matar jarumi masana’atar kannywood. kuma uwa ga jaruman masana’atar, kannywood Mansurah isah ta koka kan tsada rayuwa da ake a cikin kasar Nigeriya.

Mansurah isah ta koka ne kan irin yadda karancin man fetur ya fara addabar mutanen kano wanda tace tabbas tsadar man fetur tsada ce da zata kara sanya talakan Nigeria cikin wani hali inda tun satin ya gaba wannan abun ke faruwa a jahar Sokoto.

Ta kara da cewa yau idan ka saya abu duba kaza ,zaka samu gobe ya kara kudi inda ta kawo misali da gas cewa idan yau ka sameshi dubu bakwai gobe zaka jishi dubu takwas.

A cikin bada labarin tace taje sayen shinkafa yar hausa amma anka ce dalla ta ƙara abun mamaki da ya bata shine ta bayar da naira biyar domin sayen rake. Via.

Sai anka bata sara ukku mai makon biyar sai tace haba sai yace dalla ta tashi.

Abun tambaya a nan miya hada raƙe da tashin dala?.

Ga bidiyon nan ku saurari cikakken bayani.

SHIN KUNA GOYON BAYAN ABUN TAKE FADA ? BAYYANA RA’AYINKU TA COMMENT A KASA.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button