Hausa Song

Dauda Kahutu Rarara – Tangal Tangal Yaran Tsula 2023 Download

Dauda Kahutu Rarara - Tangal Tangal Yaran Tsula 2023 Download

Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara – Tangal Tangal Yaran Tsula 2023 Download Mp3. Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Wadda Ta Jawo Cece Kuce, Tabbas Wannan Wakar Ta Fusata Yan Kwankwasiyya.

Sunce Yaci Mutuncin Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Wanda Ya kasance Uba garesu, Hakan Ya Jawo Wasu Suna Cin Mutuncin Mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara. Duk Da Wasu Yan Kwankwasiyyar Sunyi Allah Wadai Da Cin Mutuncin.

“Rarara” QUOTABLE LYRICS

Tangal Tangal Rashin Sani Daukin Tsula,

Ga Koshi Ya Ishe Su Ga Tarar Yunwa,

Zabe Ba’a Kammala Ba Inji Uban Abba,

Rahotannin Gaskiya Yana Bakin Kotu.

 

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button