Dauda Kahutu Rarara Ya Gwangwaje AB Maishadda Da Galleliyar Mota Kirar HONDA.
Shugaban Tafiyar 13 X 13 “Rarara” Yayiwa Abubakar Bashir Maishadda Kyautar Sabuwar Mota, Aiki Sai Meshi.
Mawakin Siyasa Rarara Ya Shahara Wajen Kyauta, Da Kyautatawa Abokansa Da Yan Uwansa. Kwanaki Ya ya baiwa Abdul D-One Da Amaryasa Kyautar Motoci Ranar Aurensu.
https://www.instagram.com/p/Cciu_Hzr6YP/?igshid=YmMyMTA2M2Y=
Abubakar Bashir Maishadda Ya Mika Godiyarsa Tareda Godiya, Inda Ya Bayyana Rarara A Matsayin Babban Yayansa Wanda Yake Masa Abun Alkhairi A Koda Yaushe.
Congratulations AB Maishadda.