HAUSA MOVIES

HAUSA MOVIE: Sanda Episode 24 Season 3 [ Full Episode ]

HAUSA MOVIE: Sanda Episode 24 Season 3 [ Full Episode ]

Latest Hausa Kannywood Movie Sanda Episode 24 Season 3 [ Full Episode ] Download.

 

Daddy Hikima Sanda kashi na 24 Ya fara sake Cigaban Shirin series film dinsa mai suna SANDA Season 3 Episode 1 or (24) a kan YouTube channel dinsa Mai Suna Daddy Hikima domin kallon shirin zaka oya garzaya domin kallon cikakken shirin sannan kayi subscribe domin samun shirin akan lokaci.

Sanda Ya samu karbuwa, cikin sababbin shirye-shiryen Kannywood Sanda shiri ne mai dogon zango wanda aka fara sakewa a shafin youtube mai suna Daddy Hikima, shirine mai nishadantarwa wanda yake tattare da zazzafan labarin soyayya tsakanin Sanda (Abale) tareda masoyiyarsa Ameerah . Wannan shine shine labarin da Daddy Hikima ya rubuta sannan ya samu goyon bayan manyan jaruman kannywood , kamaru Tijjani Asase, Adam A Zango, Bashir Mai Shadda da sauran manyan ‘Yan wasan Kwai-Kwayo na Kannywood.

Sanda shirin ya samu nasarar samun babban director a kannywood wanda ya jima yana harkar bada umarni a masana’antar wato Ali Gumzak Sak. Sanda Web Series Season Two zai dinga zuwa a kowace ranar asabar da Misalin karfe takwas na dare sannan video ne wanda aka sake shi domin matasa da suka dara shekaru 18 wanda hakan na nufin dole sai a kafar youtube ake da damar kallon sa, kokuma a sauke a kan waya domin kallo.

SHIRIN FILM NA SANDA SHIRI NE WANDA KE KUNSHE DA DARUSSA DA DAMA, MUSAMMAN GA YANAYIN DA QASAN KE A CIKI A HALIN YANZU. SANNAN SHIRIN YANA TAFIYA DA SALON ZAMANI MUSAMMAN YANDA YA YAN SIYASA DA MASU FADA AJI SUKE CIN KARENSU BABU BABBAKA. Sannan da kuma yanda ake amfani da yan sanda wajen ganin an wulaqanta jama’a

Manyan jaruman cikin shirin A Duniya,Da kuma manyan fina-finai masu dogon zango, sun samu shiga wannan shiri mai dogon zango wato SANDA kama da, Adam A Zango wanda ya fara fitowa a season 3 da kuma tsofafin jaruman shirin, su. Auwal Isah West, Na Kalala, Tijjani Asase (Kanavaro), da sauransu Tabbas shima wannan shiri babban shiri ne , Ali Gumzak shine mai bada Umarni a wannan bangare. a kowace asabar da daddare misalin karfe 09:00pm a madadadin qarfe takwas an samu sauyin lokacin ne saboda watan Azumin Ramadan zai dinga zuwa, qarfe tara 9:00 Sanda kashi na 24

WATCH/DOWNLOAD

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

One Comment

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button