Wannan Sune Jerin Limaman da za su jagoranci sallar Tarawih da Tahajjud a Masallacin Harami Makkah.
Watan Ramadan Kareem, Watane Me Girma Da Daraja Sosai.
Waɗannan ne limaman da za su jagoranci sallar Tarawih da Tahajjud a watan Ramaɗan ɗin bana a Masallacin Harami da ke birnin Makkah a ƙasar Saudiyya.
1. Sheikh Abdullah Awad Al Juhany
2. Sheikh Abdur Rahman Al Sudais
3. Sheikh Saud Al Shuraim
4. Sheikh Maher Al Muaiqly
5. Sheikh Sheikh Yasir Al Dawsary
6. Sheikh Bandar Baleelah
Source: Haramain Sharifain