HAUSA NEWS

LABARI: Gaskiyar Magana Akan Mutuwar MAHMUD LABARINA ( Web Series ) – Inji Aminu Saira

LABARI: Gaskiyar Magana Akan Mutuwar MAHMUD LABARINA ( Web Series ) - Inji Aminu Saira
LABARI: Gaskiyar Magana Akan Mutuwar MAHMUD LABARINA ( Web Series ) – Inji Aminu Saira

Babban Mai Hada Shirin Labarina Aminu Saira, Ya Bayyana Gaskiyar Lamari Akan Mutuwar MAHMUD a Cikin Shirin Na Wannan Makon.

Mutane Nata Tambaya, Wai Da Gaske Mahmud Ya Mutu ? Yanzu Ya Sumayya Zatai ? Kidnapping Dinta Akai KO Bata Tayi ?

Kamar yadda shirin labarina, na wannan sati na ranar juma’a ya kasance, kashi na hudu zango na biyar a turance “season 4 Episode 5”, an ga mutuwar Mahmoud a cikin shirin.

To shine ya baiwa yan kallo shin da gaske ya mutu ne a cikin shirin, ko mafarki ne domin ba’a taba yin irin Wannan mafarki a cikin shirin labarina ba.

To shi kuma wannan babu fuskokin jaruman kwata kwata a cikinsa. Sumayya da Mahmoud. Shine VOA hausa ta yi maza maza domin tattauna da mai bada umurnin shirin, Malam Aminu saira domin jin shine gaske ko akasasin hakan.

Ga hirar nan ku saurara kuji.

Via.

 

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button