LILIN BABA Zai Saki Sabon Bidiyon Wakarsa Ranar Sallar Idi.
Sanannen Mawakin Hausa, Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood “Lilin Baba” Yayi wa Masoyansa Alkawarin Sakin Sabon Bidiyo Ranar Sallah Karama Ta Idi.
Lilin Baba Ya Bayyana Hakan Ne Ta Shafinsa Na Manhajar Instagram Inda Yace:
https://www.instagram.com/p/CcR6dkFoo5g/?igshid=YmMyMTA2M2Y=
Zakin Africa (Lion Of Africa) Duk Da Bai Bayyana Wace Wakace Zai Sakarwa Bidiyo Ba, Amma Muna Kyautata Zaton Daya Daga Cikin Jerin Wakokin Daya Saka A Cikin Sabon Kudin SA Mai Suna TAURARO. Wadda Yanzu Haka Yake Zaga Duniya.