Connect with us

STORIES

LOVE STORY: NEW SHORT BUT AMAZING STORY 2020

Published

on

boy was dating a girl who always hurt him. One day, she broke up with him and told him, “I don’t ever want to see you again.” A few months later, the girl had a change of heart. She realized that she loved the boy, so she went back and said to him, “Give me just one more chance. I love you and I need you. I promise that I will never hurt you again.” But the boy just laughed and said to her, “Only a fool would take back someone who hurt them so much.” The girl felt hopeless and began to cry, but the boy put his arms around her, held her tightly and said, “…and I am one of those fools.”
Share your love ones.

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

Advertisement .
Click to comment

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

STORIES

Sirrin Mallakar Zuciyar Miji Ko Saurayi ( Kalamai Masu Ratsa Zuciyar Namiji )

Published

on

Sirrin Mallakar Zuciyar Miji Ko Saurayi ( Kalamai Masu Ratsa Zuciyar Namiji )

Yan Mata Da Matan Aure Ku Saurara. Ga Sirrin Mallakar Zuciyar Miji Ko Saurayi ( Kalamai Masu Ratsa Zuciyar Namiji ).

‘YAN MATA GA KALMOMIN SO MASU RIKITAR DA ZUCIYAR SAURAYI

Gareka abin burina kai kadai ne na farkon shiga zuciyata kuma daga kanka na rufe kofa babu wanda zai samu mafaka. Rashin ka acikin rayuwata tamkar rashin ruhine a gareni kuma halartar kabari ya tabbata akaina jikina yana bani kamar yadda kake kai kadai a cikin zuciyata nima haka nike ni kadai a cikin zuciyarka. Na gasgata irin tsagoron sonka gareni da irin amanarka, madallah da samuwarka hasken ruhina. Hasken ruhina koda wasa ban taba ganin wani a cikin jinsin samari mai kyanka da irin adonka ba, ga daddadan lafuza masu kwantar da zuciya dasa nutsuwa. Zan damka maka zuciyata da gangar jikina, na baka soyayyata na baka ruhina, idanuwana sundade suna tsumayen son ganinka kuma bazasu dainaba harsai sunyi tozali dai kai. Kai ne My Sweethrt domin kana sani farin ciki, kai ne My Love domin kai nake so, kai ne My Choice domin cikin mazaje kai ne zabi na, kai ne My Darling domin kai ne nake son ka zama uban ‘ya’ya na.

KINA NEMAN KARI ?

Continue Reading

Trending Now

DMCA.com Protection Status