Lyrics

LYRICS: Boc Madaki Feat. Concept Man – Da Ke

LYRICS: Boc Madaki Feat. Concept Man - Da Ke
LYRICS: Boc Madaki Feat. Concept Man – Da Ke

Da ke is a 5th Track in Boc Madaki’s New Album (Northy By Nature) featuring Concept Man (C Man).

PLAY

 

CHORUS

*Baby Mu Dan Tada Da Ke

*Na Zaune Bai Ga Gari Ba

-Mu Dan Zaga Da Ke

*Mu Je America,Asia

Mu Dawo Ghana Da Ke

*A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke

VERSE ONE

(B.O.C)

*I’ll Take You Round The World,I’ll Make You A Tourist

*Anywhere You Wanna Go,Let’s Have A Tour List

*From The Islands,The Deserts,The Forests

*Mu Dawo Yankari,Bauchi Gida A North-East,Yea!

*In Nuna Miki Gata

*Daga Ranar Litinin Zuwa Talata

*Gobe Laraba,Jibi Alhamis

-Jumma’a Kuwa Gata

*Har Asabar

-Zuwa Lahadi

*E,A Tabbas

-Ki Na Da Aji

*Malama,Yau Me Za Mu Koya As Darasi?

*E Za Ki Tafi

*Amma Sai Gobe Biyar Da Rabi

*Mu Dan Taka Da Ke

*Kin San Ni Bana Sake

*The Homey No Dey Dull,Manyan Harka Da Ke

CHORUS

*Baby Mu Dan Tada Da Ke

*Na Zaune Bai Ga Gari Ba

-Mu Dan Zaga Da Ke

*Mu Je America,Asia

Mu Dawo Ghana Da Ke

*A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke

VERSE TWO

(CONCEPT MAN)

*Ina Gadara Da Ke

*Na Kan So Rana Na Ta Fara Da Ke

*Muna Nan Har Ranan Ta Fada Da Ke

*In Da…Ina Dare Ya Yi In Kwanta Da Ke

*Kin San Bana Sake

*Na Dauke Ki Da Mutunci,Me Yasa Zan Ya Da Ke

*See Baby Na Zan Haukace

*Idan Ki Ka Bar Ni Zan Lankwashe

*E,E Ni Zan Wargaje

*Na Ce!

CHORUS

*Baby Mu Dan Tada Da Ke

(Mu Dan Tada Da Ke)

*Na Zaune Bai Ga Gari Ba

-Mu Dan Zaga Da Ke

(Zaga Da Ke Yea)

*Mu Je America,Asia

Mu Dawo Ghana Da Ke

(Ghana Da Ke)

*A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke

(Masa Dake,Masa Da Ke)

*Baby Mu Dan Tada Da Ke

(Tada Da Ke,Tada Da Ke)

*Na Zaune Bai Ga Gari Ba

-Mu Dan Zaga Da Ke

(Waiyo)

*Mu Je America,Asia

Mu Dawo Ghana Da Ke

(Ghana Da Ke,Ghana Da Ke)

*A Nigeria,Mu Yi Ta Bauchi Garin Masa Da Ke

(Masa Da Ke,Masa Da Ke)

OUTRO

(Concept Man)

Mu Rika,Mu Rika,Mu Rika Wasa Da Ke(2x)

Boc Madaki lyrics Northy by nature

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button