LYRICS: Boc Madaki – Sani Bello
Sani Bello is No 4 Song of Boc Madaki’s New Album, Northy By Nature.
PLAY
http://www.360hausa.com.ng/wp-content/uploads/2021/01/sani-bello-prod.-by-concept-man__1610928198.mp3
INTRO
*I Dream Big Like
*I Wanna Live Like
*Make It Big Like
*A Ji Da Ni Like
VERSE ONE
*Kamar Colonel Sani A Gun Bello Mustapha Da Hajiya Abu
*Ni Ne Da Na Miji Makadaici A Gidan Mu
*Buri Na In Zama Attajiri Don In Kyautata Wa Al’umma
*We Can Be What We Wanna Be,Mata Da Matasa Mu Sa Himma
*Har Mu Yi Nasara Ga Duk Burin Da Mu Ke So Mu Ci Ma
*Mu Yi Koyi Da Mazan Tarihi Don Karin Hikima
*So Na Ke In Zama Kamar Sani Bello, Tsoho Mai Ran Karfe
*Wanda Ran Shi Har Ran Tattaba Kunnen Shi Zai Dade
*In Zama Soja, In Je Yaki In Dawo Da Rai Na
*Zaman Lafiyar Da Mutane Na Ke Bida In Kawo Da Kai Na
*In My Younger Days, Ni Ne Hero Kin Ji
*And In My Old Age Ni Ne Dattijon Kirki
*I Wanna Live A Successful Life *Live And Contribute My Own Quota To Humanity
*Ko Bayan Na Tafi Ko Alive
*Don Legacy Na Duk Fadin Duniya Za A Tuna Da Ni
*Ba Tarihi Babu Ni, Dan Bariki, Jarumi
CHORUS
*I Dream Big Like
*I Wanna Live Like
*Make It Big Like
*A Ji Da Ni Like
*Sani Bello,Sani Bello,Sani Bello
*Ina So In Zama Kamar Sani Bello
*Sani Bello,Sani Bello
VERSE TWO
*Buri Na In Yi Rayuwa Ta Cikin Sulhu Da Lumana,Yea
*Wanda Bai Da Hatsin Ci Na Bakin Murhu Na Ya Sa Mar,Yea
*Amma A Ci Yau A Ci Gobe Shi Ne Ci
*Ga Wanda Ya Bada Gaskiya A Yi Yau A Yi Gobe Shi Ne Yi
*Kuma A Yi A Gama Yau Ya Fi Gobe A Karasa
*Ko Da Babu Yau Gobe Mai Sama Zai Tanada
*Mutum Mai Halin Aikekke
*Daga Mai Sama Da Kasai
*Inganta Hanun Jari Wa ‘Yan Kasuwa
*Masana’anta Wa Matasa Don Su Bar Damuwa
*Tallafa Wa Nakasassu,
Kai Su Makarantu
*I Live The Life That Would Last Longer Than The Hyphen
*……In Between Two Dates That Holds All You Need To Know About Me
*Global Citizen, Father Figure To Many
*Even In My Late 70s Let Me Have Vigor Of 20s
*I Dream Big Like
*I Wanna Live Like
*Make It Big Like
*A Ji Da Ni Like
*Sani Bello,Sani Bello,Sani Bello
*Ina So In Zama Kamar Sani Bello
*Sani Bello,Sani Bello