MUSIC

LYRICS: Muda F x ClassiQ – Sai Oga (Full Lyrics)

LYRICS: Muda F x ClassiQ - Sai Oga (Full Lyrics)
LYRICS: Muda F x ClassiQ – Sai Oga (Full Lyrics)

Read Full Lyrics of the most trending song of this month. Muda F featuring ClassiQ – Sai Oga Mp3.

PLAY

-CHORUS-

Wai, wake Karo da roka? (sai oga)

Mai faso da mata (sai oga)

Mai faso da naira (sai oga)

Mai bawa banki bashi (sai oga)

Wake Karo da roka (sai oga)

Mai faso da mata (sai oga)

Mai faso da naira (sai oga)

Mai bawa banki bashi (sai oga)

Ehhh sai oga sai oga x4

VERSE 1 (MUDA F)

*Order muke basu kaga yaran suna bimu.

*Heading to the sama suna qasa suke Ihu

*Eh! Man I flow fantastic

*Am drastic

*With the mic

*Time for me to mystic

*Dana shigo da practice

*Practice nabasu aiki every week.

*Sunce ko ba poster, sai nayi

*Abu nashigo nataba, sai kayi

*Bugu nake tayifa ga qari

*Yan matan fa sunata yin layi

*Eh! Intelligent farfesa na hiphop.

*Shanyesu nake minty lollipop

*Let’s talk baby go back up

*Dauka kikaima babbar yayarki

*You can’t see me, John Cena

*Ina yawan sakasu gola

*Sun jima abayafa ba batun rigima.

*Na basu asalin ai nasu wasane

*Bani marsandi na tuqa

*Cikin motan za’a busa hooka

*Ka fada agida kasha duka

*Dole suna ganina saisu ruga

*Wai I’ma structurer, butcherer, bani nakashe.

*Idan muka shigo rigasu ku bace.

*Uban zuga sauranfa su labe

*Don sarki yashigo kowa ya ware.

*Munata zanesu

Ko aduhuma ai muna ganesu

*Don mun fara kafin aka haifesu

*Dole su bow down sannan mu qyalesu.

**REPEAT CHORUS**

-VERSE 2 (CLASSIQ)-

*Guntu yaron farfesa

*Wai so suke mu dan gaisa

*Ban tiraren in dan fesa

*In daddaukesu daga can nesa

*Yazama gunki in na kallesa

*Medusa

*Maciji idon mesa

*Yes sir

*Yanka kaman reza

*Yamin reni na maresa

*Eh mana, Eh mana

*Je mana, Je mana

*Krr yah! Ta ta ta

Darling! My darling!

*Na bata allura tattattah

*Thing go past that’s a joke

*Cikin hayaqi we are up the smoke.

*Making rain sai inji kaman dem sick.

*Mun tashi daga bacci man dem woke.

*Dole mubi

*Somin tabi

*Haka take

It is balling thing game, A’a acikin captain sama muke.

*0 8 0 6641900

*No.1 governor

Shugaba that’s why dey feeling me, feeling me.

*Toh! Attention sai Oga

*Bani bayarwa sai an roqa

*Boyesu, zamuzo mu daddauka

*Ai sona take kamar hauka

*Attention shansa sai oga

*Debo kudin muke ban guga

*Buga sautin muke agaban doka

*Kuma muka fara hawa aiba sauka

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button