HAUSA NEWS

MAMA NA Ta Rasu Kafin Na Sami Daukaka – Mawaki NAMENJ

MAMA NA Ta Rasu Kafin Na Sami Daukaka - Mawaki NAMENJ
MAMA NA Ta Rasu Kafin Na Sami Daukaka – Mawaki NAMENJ

Mawaki Aliyu Jubril Namenjo Wanda Akafi Sani Da Namenj, Ya Bayyana Cewa Abunda Ke Damunsa Shine Mamansa Ta Rasu Kafin Ya Sami Daukaka.

Mawakin Hausa Mai Tashe “Namenj”, Ya Bayyana Wannan Ne A Shafinsa Na Instagram. A Yayinda Ya Saki Kundin Wakonkinsa Na Farko, Wanda Ya Kunshi Wakoki Goma. See.

https://www.instagram.com/p/CWFsP_SKLku/?utm_medium=copy_link

Bayan Bayyana Damuwarsa, Ya Mika Godiya Ga Masoya Da Kuma Wasu Sanannun Mutane Wanda Suke Nuna Masa Kauna Da Taimakawa.

Wadannan Mutanen Sun Hada Da MR EAZI, ALI NUHU, ABDULLAHI NUHU, HADIZA GABON, KANNYWOOD, DA SAURANSU.

Sabon Kundin Wakokin Na Namenj Mai Suna The North Star, Ma’ana Tauraron Arewa Yana Nan Yana Zaga Duniya.

Danna Nan Don Sauraron Kundin (Album) Din.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button