Hausa Song

MUSIC: Ali Jita – Mai Waka Mp3 Download

MUSIC: Ali Jita - Mai Waka Mp3 Download

Best Song Of Ali Jita – Mai Waka Mp3 Download 2021. Legendary Hausa Singer is Here with a Good Song, Mai Waka is Trending Everyday. For Sure Good Music Deserve to Trend, and Ali Jita more than talent. ENJOY.

Quotable Lyrics:

Na fada na qara wanda ya soka ka so shi
Wanda ya kika ka kyaleshi
Hassada babban ciwo a zuciar mai kulla ta
Na gaba tuni yayi gaba , haka Allah ya hukunta
Ga zuma rumbun dadi , madaciya bamu kula ta
Tsuntsu daga Allah ne, daukakar sa a duba ta
Jirgin sama yayi sama kwanya an nuna ta
Sowa ta kaura gari mai fada ya shelanta

Mai waka ne ke waka
Kunji azancin mai waka
Ko a ina sai mun leka
Da farin zare zamuyi saqa
Sakon nan sai mun miqa
Da mu da kowa da alaka

 

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button