New Song By Dauda Kahutu Rarara – Banza Bakwai Mp3 Download.
Sabuwar Wakar Rarara, Yayita ne Akan Fadan Da Ake Tafkawa a Jam’iyar APC a Kano. Su Shekarau Sune Ganduje Ya Kira Da Banza Bakwai, Asalin Fadan Ya Farane Akan Shugabancin Jam’iyya a Jahar Kano.
Ahmad Haruna Danzago Vs Abdullahi Abbas (Dan Sarki), Sune AKeta Jayayya Akansu. Dauda Kahutu Rarara Yace “Banza Bakwai Sun Fadi Wanwar“.
Download Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara 2022.