Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi – Taurarona Mp3 Download. Mawakiyar Hausa Mai Tashe, Tazo Muku Da Sabuwar Wakarta Mai Suna “TAURARONA” Ma’ana “MY STAR” a Yaren Turanci. Sabon Kundin Wakokinta Mai Suna “DA RAINA EP” Yana Nan A Tare Daku. Hakika ‘Hairat Abdullahi’ Ta Cancanci Goyon Bayanku, Ganin Yadda Take Kokari.