Hausa SongLyrics

MUSIC: Hamisu Breaker – Jarumar Mata Mp3 Download

MUSIC: Hamisu Breaker - Jarumar Mata Mp3 Download
MUSIC: Hamisu Breaker – Jarumar Mata Mp3 Download

Best Song Of Hamisu Breaker, Jarumar Mata + Lyrics Mp3 Download.

Jaruma By Hamisu Breaker, Is The Most Trending Hausa Song Since 2020. And Until Today it’s Trending, Because it’s More Than Good. He Got Too Much Melody, He’s Just Special and Wonderful. Enjoy and Read The Full Lyrics Below.

DOWNLOAD NOW

JARUMA BY HAMISU BREAKER FULL LYRICS

(Beat amjad records)

Ashe da rai nake sonki jaruma Bada zuciya ta ba

Komai ruwa da iska akanki baza daina kewa ba

Idan na samu zarar samun baza na tanka Kowa ba

Ni banga mai harara ba bare na wai ya

Indai akanki ne zana jure wahalar zuwa garin nisa

Da an tabaki a jirani Dan kuwa tilas kazo na dai fansa

Jumurin jiranki nai Dan kizo na kalleki gimbiyar Hausa

Sirri na rayuwata kece kawai da kin kira dana amsa

Zuma a baki dadi gare ta kin bani taki na lasa

Indai a kanki ne nayi nisa dan ba kiran da zan amsa

Tilas ganin mu tilas barin mu kaunar ki tunda nayi nisa

Sam ba batun nasa fasa ko za’a ce mun in bada rai fansa

Tsarin zubinki dai dai ne, Ya kama zuciya ta ne

Ina jin kamar mafarki ne, Ina sonki so mataki ne

Ni banda damuwa idan har zan bude yan idanuna

In kalleki gaki daf dani to me zaya damu kalbi na

Yauwa Za nayi amo tunda na gane kina da tausayina

Dan yanzu na zamo ya Mafatauci mai bidar gurin kwana

Na kwallo shela dan sanar da iya maliya Kalamaina

Daga zuciya nake kwatanta ina zayya no jawabaina

Idan babu ke ina ne zan saka zuciya ta bar yawan kuna

Kowa da nasa amma kece Ni kece cikar muradai na

Yau gani A Ruwa kusa da kada zo ki ceci karko na

Komai da mafuta karda ki saba da furta ban kwana

Inajin ina gani yadda nake sonki yafi karfi na Nasan a duniya da wanda yake janye duk tunani na

Soyayya rayuwa wani sa’in sai tazama wutar kuna

Duk wanda ke cikinta shi ne jurau amma fa A wurina

So na faranta rai da ruhi yasa kazama kamar sarki

Kuma rayuwa dawo misali mai kama da a mafarki

Samari muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki

Yan mata muyi hakuri idan har mun samu so musa sauki

Masoyi yana da rana ne

Masoyi yana da rana ne

Masoyi yana da rana ne

(Midget mix)

Written By : Hamisu Breaker Dorayi

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button