Best Song By Nura M. Inuwa – Amarya Ki Hada Kayanki Mp3 Download. Wakar Aure Wadda Nura M. Inuwa Ya Rera, Tabbas Nura Yana Cikin Mawakan Hausa Masu hikima. Wannan Wakar Tana Cikin Wakokin Nura M. Inuwa wanda Akafi Saurara, Wakar Ta Kunshi Nasiha Ga Amarya Da Ango. Nura Ya Bada Shawara Mai kyau a Cikinta, Wadda Ta Kasance Me Kyau. Ku Saurara.