Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Ft. Umar M. Shareef & Murja Baba – Lale Da Zuwa KINGTEAM Mp3 Download. Wannan Wakar Anyita Ne Don Tallata Wani Sabon Kamfanin Saida Shaddodi, Abubakar Bashir Mai Shadda, Adam A Zango, Ali Jita, Yakubu Muhammad, Lawan Ahmad, Sani Danja, Abba Al-Mustapha & Garzali Miko Sun Bada Gudun Mawa Wajen Wannan Talla.