New Latest Song By Oma P Feat. Hamisu Breaker – Fura Da Nono Remix Mp3 Download. One Of The Best Hausa Music Collabo is Here, As OMA P Invited Hamisu Breaker To Bless His Trending Song With a Remix. FURA DA NONO is one Of the Top Sound in Arewa and Beyond, and The Remix is Available Worldwide.
https://www.360hausa.com.ng/wp-content/uploads/2023/04/Fura-da-Nono-Remix-360Hausa.Com-Oma-P-Feat.-Hamisu-Breaker.mp3
FURA DA NONO REMIX LYRICS
Ladies & gentlemen
King D on the beat
MC Musa *yauwa
Yauwa ina nan na zo da ginger
Fura da nono
Fura da nono
Fura da nono
Fura da nono
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Mr DJ Sa mana disco
Mr DJ karamata ginger
Mr DJ Sa mana disco
Mr DJ karamata ginger
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Butan Shayi
Butan Shayi
Butan Shayi malam alhamdullilahi
Bana layi, yaufa kin sani a’layi
Kin sasu a’layi nima kinsa ni a’layi
Toh alhamdullahi kanawa mun shigo da ginger
Mun Shigo da ginger suma sun shigo da ginger
Mr Dj shima ya shigo da ginger
Kai – Dan Zaria shima shima ya shigo da ginger
Malam… kai!
Wallahi MC Musa wallah na shigo da ginger
Gwamnan Kano excellency ka shigo da ginger
Emiyan Kano wallahi Mai Gida ka shigo da ginger
Duka mutenen Kano… Arewa, mun shigo da ginger
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Mr DJ Sa mana disco
Mr DJ karamata ginger
Mr DJ Sa mana disco
Mr DJ karamata ginger
Yarinya mai Fura da Nono
Kyakyawa mai fura da nono
Karutube rutube rutube-rutube-rutube
Karutube rutube rutube-rutube-rutube
Shurugba Shurugba ehe ehe ehe
Shurugba shurugba ketu ketu ketu ke