Hausa Song

MUSIC: Tijjani Gandu – Kotun Raba Gardama 2024 Mp3 Download

KOTUN RABA GARDAMA - TIJJANI GANDU

Sabuwar Wakar Tijjani Gandu – Kotun Raba Gardama 2024 Mp3 Download. Abba Kabir Yusuf Yayi Nasara A Kotun Koli, Duk Da Cewa Dr. Nasir Yusuf Gawuna Shine Wanda Yayi Nasara Kotunan Baya, Amma Daga Wannan Kotun Babu Wata A Sama. Yan Kwankwasiya Daga Kano Har Duk Duniya Suna Murna A Yau (12/01/2024). Ga Wakar Tijjani Gandu Ta Farko A kan Wannan Nasarar Kotu.

 

 

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button