Sabuwar Wakar Umar M Shareef – LAMBA 2022 Mp3 Download.
Duk Wakokin Umar M Shareef Yakanyi Su Ne Da Harshen Hausa, Amma Duniya Tana Jinsa Sosai. LAMBA Sabon Film Ne Na Hausa Wanda Jarumai SUka Fito Da Yawa, Maryam Yahaya, Ado Gwanja, Maryam Booth Da Sauransu.