HAUSA NEWS

NA MUSAMMAN: Cikakken Bayani Kan Yadda Zaka Sami Kudi A Internet Da Kuma Yadda Ake Rigista TraderMoni cikin Sauki

NA MUSAMMAN: Cikakken Bayani Kan Yadda Zaka Sami Kudi A Internet Da Kuma Yadda Ake Rigista TraderMoni cikin Sauki
NA MUSAMMAN: Cikakken Bayani Kan Yadda Zaka Sami Kudi A Internet Da Kuma Yadda Ake Rigista TraderMoni cikin Sauki

Shin Kuna Son Sanin Yadda Zaka Sami Kudi A Internet ? Kun San TraderMoni ?

Kuna Bukatar Bayani Akan Yadda Ake Rigista Din TraderMoni Cikin Sauki ?

To Kwantar Da Hankali, A Hankali Zamuyi Maka Bayani Yadda Zaka Gane.

Karin Bayani Daganne Da Sabon Tsarin Treader Money, Wadda Gomnatin Tarayya Ta Fitar.

A wannan karon an fitar da wasu lambobi kamar haka *4255*21# Hakika wannan lambobin Gaskiya ne dan haka duk wadda yaci karo dasu to ya han zarta ya tura a layin sa.

Haka Zalika duk wasu layuka da kuka sani a Nigeria Yana iya tafiya amma a gaskiya sunfi tafiya a layuka guda uku musamman MTN da kuma 9Mobile da Kuma Glo.

Dan haka kar wani yace nace sauran layukan basayi ba haka nake nufi ba, abinda nake nufi shine anfi shan wahala akan su wajen cike wa a gaskiya, amma suma sauran layukan ana kan gyarawa gaba daya duk dama sauran suma a yanzu baya tafiya.

Ga Yadda Zaku Yi Wajen Tura Wannan Lambobin

Mataki na farko idan katura Lambobin zasu nuna maka Yarurruka sai ka zabi lambar da kake so na yaren sai ka dannan.

Bayan haka zasu ce maka kasa PIN Wato Lambobi guda shida wadda ba zaka manta ba domin za’a ne mesu lokacin da zaa baka kudin da ka samu. missali “987654” Sannan zasu kara ce maka ka mai-maita su.

Daganan kuma sai ka fita ka sake dannan *4255*21#  Wannan Lambobin kamar yadda kayi a baya zai sake nuna maka Yarurruka sai ka kara zaban wadda ka zaba a baya.

Daganan kuma duk wani zabi daya baka sai ka danna lamba na daya wato proceed haka zakai tayi har sai sun ce maka Congratulations kana ganin haka to ka kammala cikawa sai ajira abinda zai biyo baya. Via

Kanar yadda kagani a hoton nan shikenan

Tradermoni Trader Money Tricks Tips Cheats

ALLAH YASA A DACE. DUK ABINDA BA’A GANE BA SAI AYI COMMENT.

A TURAWA YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA, MUNA KISHIN AREWA DA HAUSAWA.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button