News

NEWS: An bai wa Najeriya tallafin €50m don yakar (Corona Virus) Covid-19

bur360hausa

Tarayyar Turai ta baiwa kasar Nigeria Euro miliyan Hamsin domin Yakar Annobar Corona Virus Wadda Ta hallaka Yan kasar a kalla mutum goma Kuma take ci gaba da yaduwa a cikin Kasar.
 

360hausaBuhari

 Babban kalu Bale Ya kara samun shugaban Kasar Domin Yan kasa da yawa na kokawa da Zaman Gida, Duk da shugaban Ya bayyanawa manema labarai cewa Yasan Halin da yan kasar suke ciki. Sannan shugaban Ya kara wa’adin babu shiga babu fuce na jahohin da suka hada da Lagos, Ogun da kuma ita babbar tarayyar Najeriya wato FCT.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button