Connect with us

HAUSA MOVIES

Sabon Shirin ALAQA Episode 8 ORG – Ali Nuhu Tv

Published

on

Sabon Shirin ALAQA Episode 8 ORG – Ali Nuhu Tv

Sabon Shirin ALAQA Episode 8 ORG – Ali Nuhu Tv

An Saki Sabon Shirin ALAQA Episode 8 ORG – Ali Nuhu Web Series Tv. FKD Production.

Gari na wayewa masu aikin hotel sun shigo gyaran daki suka tsinci wata baiwar Allah cikin wani hali, an shayar da ita sannan an mata fyade. Hakan ya saka kowa cikin rudani don babu kowa a dakin sai ita kadai sannan bata cikin hayyacinta balle ta yi wani bayani da zai nuna yadda ta tsinci kanta a wannan halin…...!!

Wa ke da ALAQA da halin da yarinyar nan ya tsinci kanta?

Ku sauraremu ran 3rd ga watan December 2021 a ALI NUHU Channel a kan YouTube da karfe 8pm na dare din fara kallon wannan shiri mai suna ALAQA.

*Fyade
*Shaye Shaye
*Talauci
*Cin amana
*Fin karfi
*Cin Zarafi
*Yaudara
*Gabar cikin gida

Duk suna kunshe a ciki!

Via HAUSALOADED

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

Advertisement .
Click to comment

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

HAUSA MOVIES

HAUSA SERIES: SABON IZZAR SO Episode 66 ORG HD MP4 – Bakori TV

Published

on

HAUSA SERIES: SABON IZZAR SO Episode 66 ORG HD MP4 – Bakori TV

HAUSA SERIES: SABON IZZAR SO Episode 66 ORG HD MP4 – Bakori TV

New Episode Of IZZAR SO 66, Download Full Hausa Series Video Mp4 Here.

IZZAR SO by Bakori TV is indeed Good, You Need To Be Watching It. We always Make it Available Here, You Gotta Love It Indeed. Enjoy.

IZZAR SO EPISODE 66 GET IT HERE.

Continue Reading

Trending Now

DMCA.com Protection Status