Sabuwar Waka Ta Dauda Kahutu Rarara – Gwagware Yaci Zabi 2023 Download Mp3. Shugaban Mawakan Siyasa na Africa Dauda Kahutu Rarara na Taya Dikko Umaru Radda Murnar Lashe Zaben Gomna A Katsina, Dikko Tabbas ya Cancanci Wannan Kujera. His First Lady Zulaikha Dikko Radda Na Bashi Support Na Musamman, 360Hausa na Tayasu Murna.