Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara – UBA SANI NE YACI 2023 Mp3 Download. Jami’ar Wakar Hausa, Kamar Yanda Yake Kiran Kansa ‘Dauda Kahutu Rarara‘ Yana Taya Mutanen Kaduna Murna. Senata Uba Sani Shine Yaci Gomna A Garin Kaduna 2023. Duk Wakokin Dauda Kahutu Rarara Sun Kunshi Hikima, Sannan Suna Saka Mai Sauraro Nishadi.