HAUSA NEWS

Ta yaya zaka sai form Miliyan Dari (100m) ace ba zakayi sata ba jama’a ? – In Sarkin Waka

Ta yaya zaka sai form Miliyan Dari (100m) ace ba zakayi sata ba jama’a ? - In Sarkin Waka

Ta yaya zaka sai form Miliyan Dari (100m) ace ba zakayi sata ba jama’a ? – In Sarkin Waka

Jam’iyyar APC Mai Mulki a KASAR NIGERIA Ta Bayyana Zata Saida Form Din Takarar Shugaban Kasa a Kan Naira Miliyan Dari (100Million), Hakan Ya Kasance Kudi Masu Dinbin Yawa Wanda Talaka Bazai Iya Siya Ba Sai ISU Isu.

Akan Haka Ne Naziru Sarkin Waka Yake Jan Hankalin Talakawan Nigeria Da Suyi Tunani.

 

Da Talaka Zai Gane Da An Dena Zaben Jam’iyyah, a KOma Zaben CanCanta. Tareda Addu’ah.

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button