HAUSA NEWS

TABBAS Hafsat Idrees Tayi Aure Cikin Sirri

IMG 20220226 070653 scaled e1645909758340

TABBAS Jarumar Kannywood Hafsat Idrees Tayi Aure Cikin Sirri.

Jaruma masana’antar kannywood Hafsat Idris wanda anka fi sani da Hafsat Idrees barauniya tayi aure a Cikin Sirri Wanda babu zato babu Tsammani.

Majiyarmu 360Hausa ta samu wannan labari ne daga fitaccen mai bada umurni Falalu dorayi da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Masha Allah, Daughter.
@official_hafsaidris20
Congratulations on your wedding!

May Allah bless you, and shower His blessings upon you, and join you together in goodness.”

Masha Allah diyata Hafsat Idris ina tayaki murna aurenki!

Allah yayi miki Albarka ,ya tabbar da albarka gareki da gabanki,Allah ya albarkaci zamanku ya baku alkhairin da ke cikinsa.

Via. HAUSALOADED

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button