HAUSA NEWS

VIDEO: Cikakken Bayani Yadda Aka Kashe Hanifa Kano – Hira Daga Bakin Wanda Yayi Kisan

VIDEO: Cikakken Bayani Yadda Aka Kashe Hanifa Kano - Hira Daga Bakin Wanda Yayi Kisan

Yan Sandan Jahar Kano Sunyi Hira Da Wanda suka Kashe Hanifa, Yadda Ya Sace Ta yayi Garkuwa Da Ita Da Yadda Ya Bunne Ta A Rami.

Hakika zuciyata ta kadu matuka da jin labarin garkuwa da wannan yarinya Hanifa a jihar Kano da kuma kashe ta da akayi kisan wulakanci.

Wanda ake zargin yayi garkuwa da yarinyar Shugaban Makarantarsu ne, Malamin da ake zargi ya mata kisan wulakanci ya bunne gawarta a gurin karban kudin fansa aka kamashi yaje ya nuna inda ya bunneta aka tono gawarta aka mata jana’iza

Hanifa kano Best Picture
Hanifa

Malamin da wadanda suka taimaka masa, sun mata kisan wulakanci, sun sanya mata guba a cikin shayi suka bata ta sha, bayan ta mutu sai suka daddatsa gawarta suka je suka bunne

Matsalolin garkuwa da mutane yana cigaba da canza salo, indai har Malami zai iya yin garkuwa da Dalibarsa kamar wannan to hakika masifar ta kai masifa, kuma wannan darasi ne garemu iyaye da muke tura yaran mu makaranta

Ya kamata a zartarwa wannan Malami da wadanda suka tayashi mummunan hukuncin kisa a bainar jama’a domin ya zama babban darasi ga masu tunanin aikata mugun laifi irin nasa

Allah Ka jikan Hanifa

Via. HAUSALOADED.COM

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button