Sabuwar Wakar Bege/Yabo Ta Shehi Mai Tajul’izzi – Annabi Ne Suttura 2022 Download Mp3. Sanannen Mawaki Kuma Masoyin Manzon Allah Wato Shehi Abulfatih, Wanda Akafi Sani Da Mai Tajul’izzi. Ya Saki Wakar Da Aka Dade Ana Jira, Ya Saki Wakar Karkashin Kulawar Prince Na Kasheep Amjad Record. Duk Wakokin Shehi Mai Tajul’izzi Wakoki Ne Masu Dadi Da Ma’ana, Sannan Suna Sanyaya Zuciyar Masoya Manzon Allah. Allah Ya Karawa Annabi Daraja. A Turawa Masoya.