Lawan Ahmad (Hashim A Cikin Shirin Izzar So), Ya Roki Masoyansa Shima Su Tura Masa Kudi.
Shaharayyen Jarumi a Masana’antar FinaFinai Ta Kannywood, Ya Bi Sahun Mawakin Kudu Wato DAVIDO.
Amma shi nashi rokon, ya nuna cewa yana son yaci albarbacin fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w. a shafinsa na sada zumunta ga abinda yake cewa.
“Nima yau inason cin albarkacin Annabi Muhammad s.a.w Ga account number 2119215122 UBA Bank Nagode“.