BEGE & YABO

YABO: Aliyu Haidar – Sayyada Fadima Mp3 Download

YABO: Aliyu Haidar - Sayyada Fadima Mp3 Download

Sabuwar Wakar Yabo Daga Bakin Aliyu Haidar – Sayyada Fadima Mp3 Download. Duk Masoyin Annabi Muhammad S.A.W, Dole Yaso Nana Fadima Azzahara’u.

Aliyu Haidar Matashin Mawaki Ne Wanda Yake Rere Wakokin Yabo Da Bege ga Manzon Allah Da Yarsa Nana Fadima. Wakokin Aliyu Haidar Sun Kasance Wakoki Masu Dadi Kuma Dauke Da Ilimi Tareda kalamai Masu Ma’ana. 

Saurari Aliyu haidar ( SAYYADA FAIDIMA SANINKI BA DAI A NEMA BA) VIDEO LYRICS Anan.

 

360hausa Team

360Hausa is a current Best Hausa Entertainment blog in Africa that specialized in providing you high quality content. 360Hausa was found and manage by Abubakar Yusuf Radda (B2 [D Promoter] Slayer). A Blogger, Ghost Writer & Content creator. Follow us on Social Media @360Hausa

WHAT CAN YOU SAY ABOUT THIS ?

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Related Articles

Back to top button