Shahararriyar Wakar Yabon Manzon Allah Daga Bakin Mahmud Nagudu – Baban Su Fatima Mp3 Download. Sanannen Mawakin Hausa Da Kannywood Ya Saki Wannan Wakar Yabon a Shekarun Baya, Sannan Har Yanzu Wannan Waka Tana Tashe. Gidajen Radio Basa Gajiya Da Saka Wannan Waka Mai Albarka, Mahmud Nagudu Yace “Baban Su Fadima Rungume Ni Ya Shugaba”.