New Song By Ali Jita – APC sun ci Taliyar Karshe 2023 Download Mp3. Shahararren mawakin nan Ali jita ya fitar da sabuwa wakar sadaukarwa zuwa ga mai girma tashon shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh. Atiku Abubakar. Atiku Abubakar tsohon shugaban kasar Nigeriya ne da sunkayi shugabanci tare da Obasanjo wanda yayi masa mataki shekara takwas.