Sabuwar Wakar Rarara – Sai Jagaba Sai Kashim Download Mp3 (Audio). Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu. Rarara ya baiwa wannan waka suna “Sai jagaba sai kashim” wanda yayi kalamai sosai a cikinta. (KUNA IYA DUBA: Jagaba Shine Gaba ( Wakar Bola Ahmed Tinubu 2022/2023).