Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara – Ni Zabina Bazoum Mp3 Download. Babban Mawakin Siyasa Na Nahiyar Africa, Rarara Yau Ya Tsallaka Jamhuriyyar Nijar. Wannan Wakar Ayita Musamman Don SHugaban Kasar Nijar, Wanda Ya Shahara Wajen Adalci A Mulki. Duk Wakokin Rarara Suna Kayatarwa Sosai.